Hakikanin gaskiya hankalin mutanenmu ya matukar karkata zuwa sashen jima’i, da cin gindi tsantsa, kuma hakan kam akwai bacin rai kwarai da gaske musamman ga wadanda ke kishin Arewa.
Yayin da dukkanin sassan duniya da manyan kasashen duniya ke ta faman tserere ta fannin kimiya da fasaha da sauransu mu kuma mutanenmu na Arewacin Najeriya har yanzu matsalarsu ba ta wuce ta cin duri ba.
Kai!
Allah ya sawwaka.
Lalacewar tamu neman take ta kai makurar kurewa, ya kamata mu tashi tsaye wurin yakar zuciyarmu mu rinka binciken abinda zai amfanemu duniya da lahira ba sabgar batsa ba.
A dalilin na gayyatoku karanta wannan rubutun zan baku amsarku game da yadda ake gane anci budurwa ko kuma ba a taba cinta ba.
Da farko dai Allah mun tuba.
Bayan haka ana iya gane an fara wasa da nonuwan budurwa ko kuma tana wasa da abinta yayin da aka ga nonuwanta sun matukar cika kirjinta taff. Wato sun ciko dirka-dirka da su abin gwanin ban sha’awa.
Yadda duk wani namiji mai lafiya in ya yi mata kallo daya yayin da take tafe kirjinta na gaba sai yaji wani abu ya darsa a zuciyarsa.
Kuma budurwar da aka saba cin durinta ba ta tsoron maza ko kunyarsu, domin babu wani abu da ba ta gani ba ko bata sani ba a game da shi namijin kansa.
A to wacce aka zungurawa kutuma kuma ai da ka ganta za ka gane ta, domin ko kusa ko alama ba ta tsoron namiji, taba shi ko wasa da shi.
Saboda haka in dai ka fahimci budurwarka haka take, to a cikin biyun daya; ko dai a cikin yayye da kannu maza ta taso ko kuma an taba cin ta.
Karin Haske
Ko da ya ke na yi maka fahimtaccen jawabi game da an taba cin budurwa ko akasin haka, kazalika ana wasa da nonuwanta ko haka, to akwai abinda ban fada maka ba.
Shi wannan abun shi ne;
Yana da kyau mu yi kokari wurin ganin mun tsaya mun karbi dukkanin wasu sauye-sauyen da kimiya da fasaha suka zo mana da su.
Alal misali: cashless policy ko in ce cashless economy din nan da aka kaddamar a kasarmu Najeriya.
‘Yan Arewa dan girman Allah wanda ya san bashi da asusun banki ya yi hakuri, ya je ya bude. Wanda kuma suke da mai bude wallet account irin su Opay, shi ma ya yi hakuri yaje ya bude.
Ku koyi turawa da karbar kudade ta lambobi domin kada ‘yan kudancin Najeriya su yi mana mugun fintinkua ta fannin cashless economy din nan.
Na san wasu za su ji abin bai yi musu dadi ba, madadin su karanta cikakken rubutun batsa na buge da shawartarsu.
A’a ba haka ba ne.
Na ga babu abinda kuka fi kauna ku yi search a Google irin wadannan tambayoyi na more mace da jin dadinta shi yasa.
Da fatan Allah ya dafa mana ya shige mana gaba don sayyadu sadati Ameen summa Ameen.
Allah ya sawwaka man.