Yau, cikin wannan rubutun za mu tattauna ne a kan yadda ake kwanciyar da mace da kuma hanyoyin gamsar da ita.
Bisa dogon bincike da nazari da na yi, na ga mutanenmu Hausawa na yawan yin wannan tambayar, hakan ya sa na ga ya matukar dace na ware lokaci domin amsa musu ita.
Magana ce a kan cin gindi.
Ina kuma fatan ba gindin wacce ba matarka ba za ka ci bayan ka kammala karanta dogon rubutun nan.
Domin ba na son na wallafa rubutu, ka dauki idea ka je ka yi ta’annati. In kuma ka yi, to, Allah ya isa.
Kwanciyar Aure
In muna son sakaya abubuwa za mu iya cewa, kwanciyar aure madadin kwanciya da mace, kuma ana yinta ne tsakanin mace da namiji wadanda suke ma’aurata ko akasin haka.
Zakarin namiji na mikewa tsaye hani’an yayin da ya kamu da sha’awa, ita kanta mace belin gindinta, hadi da kan nonuwanta na kara girma yayin da ta kamu da sha’awa.
Kuna iya saduwa da matanku na sunnah kamar yadda Annabi ya koyar, wato ba yadda turawa ke suburbudar duri ido na ganin ido ba.
In son samu ne ma, a dan lulluba, sai ka hau ruwan cikinta ka yi ta sukurkuta mata kutuma, in kun gaji da wannan salon ta ma goho, ko kwanciyar magirbi.
Amma in kwanciya za a yi da mutanen zamani.
To, ana son sai ta tube a gabanka, ka kalli komai, ka yi wasa da komai, tun daga kan sumbatarta, shan nonuwanta, murza kawunansu da lagudanzu, shafa duwawunta, wasa da durinta har zuwa lokacin da kai ma za ta tsotsar ma burarka in za ta iya.
In kuma ba za ta iya ba, sai ta ma wasa da ita, kafin ku fara jin dadin juna ta hanyar saduwa.
Kana iya yin dukkanin salon kwanciyar da ka ke so, kuma za ku ji dadin saduwar sosai muddin ka san makamar aiki.
Ni dai ba na fatan kana ba mai aure ba, ka rinka lalata da diyar mutane bayan ka karanta wannan post din.
Ba don komai ba, saboda ita zina bashi ce, in ka yi sai ka biya.
Hanyoyin Gamsar Da Mace
Mafi akasarin lokuta, zungura wa mace bura ba shi ke sa ta gamsu ba yayin jima’i.
Ana bukatar kafin fara jima’I ka fara da yin wasa da juna yadda za ka tayar mata da sha’awa kwarai da gaske.
Bayan ka yi hakan, sai ku fara saduwarku, kuma kada ka manta da waje mai kai sako a jikinta, shi ne; belin gindinta, daga nan sai kuma kan nonuwanta.
Yayin da ka ke saduwa da iyalinka, ka yi iya kokarinka wajen ganin ka jiyar da ita dadi yadda za ka sauke wa kanka nauyi.
Saboda mafi yawan matan auren da ke fadawa harkar banzar nan ta madigo da bin mazaje, akasari mazajensu ne basa iya cinsu da kyau.
Don Allah kada ka bada maza yayin da ka kusanci iyalinka, ka kuma tuna, ka jiyar da ita dadin abin a duk lokacin da za ka kusanceta.
A Karshe
Ni ba zan iya fada maka komai game da abokiyar rayuwarka ba, amma dai na san dole aure sai da jima’I, saboda haka a dage wajen biyawa iyali bukata musamman yayin saduwa.
Babu laifi don ka nemi maganin karfin gaba, amma ka sani, rashin iya cin mace ma wata cutar ce, kuma kai za ka wa kanka maganin wannan matsalar ta hanyar koyon saduwa da mace yadda za ka gamsar da ita ba tare da ta bukaci wani namijin ko ta yi sha’awarsa ba.
Jama’a, ku kula da matayenku, domin duk kyawun karuwa, matarka ta sunnah ta fi ta dadi, sai dai in wulakantar da ita ka yi.
Yo, ka barta ba kayan kwalliya, kayan gyaran jiki da abinci mai kyau kuma ka yi zaton za ta yi dadin saduwa?
A’a, da yar sake, saboda haka don Allah don Annabi mu rinka kula da matayenmu iyaka ranmu, in kuma mun san ba za mu iya ciyar da tarin mata ba kada mu aurosu mu shiga hakkinsu.
Allah ya shiryamu, shiriya mafificiya.