Mata su ne rayuwa, kuma su ne iyayenmu, masu kula da mu, masu kuma debe mana kewa a kowanne lokaci.
Kamar dai sauran al’ummomi, Hausawa ma na matukar ji da matansu, hakan ya sanya ‘yan maza ke ta neman WhatsApp groups na Matan Hausawa (Arewa) domin su shiga a hadu da ada janda.
Ba ku yi laifi ba don kun yi bincike hadi da bukatar groups wanda za ku hadu da ‘yan mata da zawarawa.
Domin kowa ka gani yana son mata, kuma ko limamin unguwarku ne kaji ya ce ma ka cika son mata to wallahi summa tallahi rainka ya yi.
Da Allah zai sa wata hadaddiya ta zo wucewa ta layin da liman ke hutawa in ka lura da shi za ka ga da shi ake kallonta, ko da kuwa a kaikaice ne.
Saboda na ce liman na kallon mata hakan ba shi ke nufin limamai ba magada Annabawa ba ne, kuma basu da tsarki ba, a’a, illa iyaka dai kamar yadda duk wani me lafiya ke son mace to su ma malamai suna son mata.
Ku yi hakuri.
Na cika ku da dogon surutu wanda bai dace da abinda kuke nema ba, amma dai kamawa ta yi mu fada, shi ko abinda ya kama bai kamata a tsallakeshi ba.
WhatsApp groups kuke nema na Matan Hausawa to sai gareku. Amma kafin haka ya kamata ku san menene whatsapp groups kuma me ake yi a cikinsu.
Menene Whatsapp Groups
Su dai Whatsapp groups dandalai ne na haduwar mutane iri daban-dabam daga kuma kasashe mabambanta domin tattaunawa a kan abubuwa daban-dabam.
Kuma kowadanne irin nau’ikan mutane ana iya samunsu a Whatsapp Groups.
Za ku iya haduwa da Turawa, Indiyawa, Labarawa, Asiyawa da kuma ‘yan’uwanku ‘yan Afirka.
Me Ake Yi a Whatsapp Groups
Mutane na yin rayuwarsu mabambanta kuma a wurare da suka sha bamban da namu.
Saboda haka suna bude Whatsapp Groups domin tattaunawa su da ‘yan ahalinsu, abokansu na wurin aiki, abokan makaranta, abokan sana’a, wadanda ra’ayinsu yazo daya da su.
Mutanen da suke share na same aiki, skills ko experiences, a matsayin dakin karatu da za a koyar da wani abu, a matsayin dakin labarai, dakin gulmace gulmace, dakin watsa labaran batsa, dakin yada finafinai da messages na batsa da sauransu.
A takaice dai: ba zan iya cewa ga takamaiman abinda kowa yake yi a Whatsapp Groups ba ko don me yake budeshi ba.
Matan Hausawa WhatsApp Groups
MATAN HAUSAWA - CLICK HERE
ONYL MATAN HAUSAWA - CLICK HERE
ZALLAR MATAN HAUSAWA - CLICK HERE
HAUSA WOMEN GROUP - CLICK HERE
DUNIYAR MATAN HAUSA - CLICK HERE
Matan Hausawa Whatsapp Groups Rules
We at SeeyBlog only share and provide links to active Hausa WhatsApp groups so that our people might be able to join them and meet new people.
If you join one of the groups and post nonsense inside, the admins have the full right to remove and ban you from the group.
And don’t share illegal resources or violent resources or spread hate speech in those groups; otherwise, you may end up getting banned forever from those groups.
However, you, as the one who joins the group, should not change the group name or icon just because you feel the need to do so; otherwise, you may end up getting banned instantly.
Do not message an unknown person in the group without his permission; otherwise, don’t blame the admins if they kick you out of the group.
Do not share personal information in the group even if you’re asked to, because not all people are good.
Do not fight with other members or insult any member you’ve met inside.
We wish you very good luck on your journey.
SeeyBlog Whatsapp Groups Terms
We share WhatsApp groups with those who are looking for them, and everybody is entitled to his own opinion, likes, personal beliefs, or whatsoever.
We also don’t share non-active WhatsApp group links, and if you find any of the links have been revoked, please don’t just skip over them and close the page; send us an email at info@seeyblog.com.ng and let us know which group link was affected.
Thank you for visiting our blog.